Saturday, 16 March 2019

Kalli hotunan Nafisa Abdullahi na wasa da kifi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da take wasa da kifinnan na musamman a kasar Hadaddiyar daular larabawa, ta bayyana cewa ta jima tana son yin wasa da kifin yau kuma burinta ya cika.

No comments:

Post a Comment