Tuesday, 12 March 2019

Kalli kwamishinan 'yansandan Kano na nishadi a gidanshi

Wannan wani hoton kwamishinan 'yansandan jihar Kano, Muhaad Wakiline da aka ganshi akan keke yana tukawa a cikin gidamshi dake Kano, hoton ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta.No comments:

Post a Comment