Friday, 8 March 2019

Kalli mutumin da zai fi kowa tuntubarka akai-akai


Wani bawan Allah ma'abocin shafin Twitter yace, babu wanda zai rika tuntubarka akai-akai kamar budurwar da kawa alkawarin zaka bata kudi, kuma da alama mutane da dama sun yarda dashi.


No comments:

Post a Comment