Sunday, 31 March 2019

Kalli Osinbajo, Bukola Saraki da Yakubu Dogara na raha a wajan wani taro da suka hadu

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a wadannan hotunan tare da kakakin majalisar dattijai me barin gado, Sanata Bukola Saraki da kuma kakakin majalisar wakilai, Yaubu Dogara suna raha a wajan wani taro da suka hadu, hotunan sun kayatar sosai.

No comments:

Post a Comment