Monday, 25 March 2019

Kalli sabuwar budurwar Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya rika saka hotunan wannan baiwar Allahn a shafinshi na sada zumunta inda yake rubuta kalaman soyayya a kanta dake nuna alamar suna soyayyane.
Ga dukkan alamu dai Adamun ya kamu lura da irin kalaman da yake bayyanawa akan soyayyar tasu da kuma fatan da yake na Allah ya barsu tare.

No comments:

Post a Comment