Friday, 15 March 2019

Kalli sabuwar motar Rukayya Dawayya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, tubarkallah, ta nuna sabuwar motarta a hoton inda abokan arziki suka ta tayata murna.Muna tayata murna da fatan Allah ya tsare.

No comments:

Post a Comment