Wednesday, 6 March 2019

Kalli yanda gwamnan Kebbi ya yiwa jama'ar jiharshi godiyar zaben Buhari da suka yi

Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu kenan a wadannan hotunan inda ya bayyana cewa ya zaga gari ya godewa jama'ar jiharshi bisa zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari da sauran 'yan takarar jam'iyyar APC da suka yi a zaben shugaban kasar da ya gabata, yace ya hore su da su bayar da irin goyon bayan da suka baiwa Buhari a zaben gwamnoni me zuwa.No comments:

Post a Comment