Tuesday, 12 March 2019

Kalli yanda matasa suke lakadawa kwamishinan kananan hukumomi a Kano duka bisa zargin yaga takardar zabe a wannan bidiyon


Wannan bidiyon wani ma'abocin shafin Twitter ya yadashi inda yace kwamishinan kananan hukumomine na jihar Kano, Murtala Sule Garo wanda 'yan sanda suka kamashi tare da mataimakin gwamnan jihar, wanda kuma aka zarga da yaga takardar sakamakon zabe a jihar wasu matasa suka yi caa a kanshi.

Zadai a iya jin ana maganar cewa babu inda zashi, a cikin bidiyon.


No comments:

Post a Comment