Wednesday, 6 March 2019

Kalli yanda takalmin gayu yawa kafar wannan matar

Wannan hoton kafar wata matace da takalmi ya mata sahu a kafarta, da alama takalmin ya matsetane, hoton ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sad zumunta inda akaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.No comments:

Post a Comment