Friday, 15 March 2019

Kalli 'ya'yan Hafsat Idris

'Ya'yan tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wannan hoton, ta saka hotonsu a shafinta na sada zumunta inda ta rubuta manyan gobe, da dama daga cikin masoyanta da abokan arziki sun musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment