Wednesday, 13 March 2019

Kalli zababben gwamnan jihar Borno na tuka KeKe

Wannan hoton na zababben gwamnan jihar Borno,Farfesa Babagana Zulum yana tuka keke akan hanyarshi ta zuwa wajan aiki ya dauki hankulan mutane sosai, an yaba bisa salon saukin rayuwa irin nashi.No comments:

Post a Comment