Monday, 11 March 2019

Kama Mataimakin Gwamna:Gaba dayan Najeriya na jinjinawa Kwamishinan 'yansandan Kano

Kwamishinan 'yansandan jihar Kano, Muhammad Wakili na ta shan yabo daga dukkan sako da lungu na kasarnan bayan kamun da yawa mataimakin gwamnan jihar Kano da kwamishinan jihar bisa zarginsu da hannu a magudin zabe.A yanzu haka maganar yabon Muhammad Wakili itace magana ta daya da aka fitattunawa a gaban dayan Najeriya a shafin Twitter inda ake amfani da hash tag din #CPWakili.

Ga abinda wasu ke cewa akan bajintar ta kwamishinan 'yansanda.No comments:

Post a Comment