Friday, 15 March 2019

Karanta amsa me daukar hankali da General BMB ya baiwa wani da ya cemai kullun kaya daya yake fama dasu

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello da aka fi sani da General BMB ya mayarwa da wani da ya ce mai ta kare mai kullun kaya daya yake sawa amsa me daukar hankali.BMB ya bayar da amasar a shafinshi na Instagram da cewar, Wallahi Wallahi Wallahi kayan sawana sai sun cika gidanku har yayi saura.

No comments:

Post a Comment