Friday, 29 March 2019

Karanta martanin Atiku akan sakamakon zaben Adamawa

Bayan da hukumar zabe me zaman kanta, INEC ta bayyana dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP,Ahmadu Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar kuma wanda dan asalin jiharne yayi magana akan sakamakon zaben.Atiku ya fitar da sakon taya murna ga Fintiri ta shafinshi na Twitter inda ya rubuta cewa, ina taya mutumin mutanen mu nasarar zabe, kuma yaddar da jama'ar jiharmu suka baka ta dace, zan yi aiki tare da kai dan ciyar da jihar mu gaba.


No comments:

Post a Comment