Wednesday, 27 March 2019

Karanta yanda aka biya matasa dubu 5 zuwa 20 su yiwa Gwamna Ganduje yakin neman zabe a Twitter


Wani bawan Allah ya kwarmata yanda yace, aka biya wasu matasa a dandalin sada zumunta na Twitter kudi daga Naira dubu biyar zuwa dubu Ashirin dan su tallata gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje a shafukansu lokacin yakin neman zaben da ya gabata.

Mutumin dai yayi maganane akan wani hoto da wata ta saka inda tace kowa ya fadi ra'ayinshi akan hoton nata, shi kuma ya rubuta cewa an aikomata da kudin da tawa Ganduje yakin neman zabe a Twitter dubu 5 maimakon dubu 10 da take tsammanine.

Wannan yasa ta zargeshi da cewa shi kuma yana bin 'yan mata yana rokon su saka mai kati.

Daya tambayeta hujjar ikirarinta akanshi sai tace sai ya fara kawo nashi akanta tukuna, shine yayi bayani kamar haka;No comments:

Post a Comment