Thursday, 7 March 2019

Karin hotuna daga zaman sakawa yarjejeniyar zaman lafiya hannu da 'yan takarar gwamnan Kano suka yi

Wadannan karin hotunanne daga wajan sakawa jarjejeniyar zaman lafiya hannu daya wakana tsakanin 'yan takarar gwamnan jihar Kano, jiya wanda kwamitin zaman lafiya na kasa ya shirya, gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jam'iyyar APC da Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar PDP na daga wanda suka halarci saka wa yarjejeniyar hannu.


No comments:

Post a Comment