Thursday, 14 March 2019

Koma dai ya ta kasance nidai ina tare da Gwamna Ganduje>>Ado Gwanja

Tauraron mawakin mata kuma wanda yana daya daga cikin magoya bayan gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje dake fuskantar barazanar rasa kujerarshi, watau Ado Isa Gwanja ya bayyana cewa duk yanda ta kasance shidai yana tare da Gwamnan.Gwanja ya bayyana hakane ta dandalinshi na sada zumunta inda ya rubuta cewa:

No comments:

Post a Comment