Thursday, 7 March 2019

Kungiyar kwadago sun jewa shugaba Buhari ta ya murnar lashe zabe

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin kungiyar kwadago da suka je mai taya murnar lashe zaben da yayi a karo na biyu a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.Kungiyar ta samu jagorancin ministan kwadago, Chris Ngige.

No comments:

Post a Comment