Monday, 11 March 2019

Kwamishinan 'yansandan Kano ya fi Buhari gaskiya'>>'Yan Najeriya

A cikin masu jinjinawa kwamishinan 'yansandan jihar Kano, Muhammad Wakili bisa kamun da yawa mataimakin gwamnan jihar Kano da kwamishinan jihar bisa zargin hannu a magudin zabe. Wata ta tambayi cewa shin tsakanin Buhari da Wakili wa ya fi gaskiya?Kuma da alama da yawa sun bayyana cewa, Wakili ne ya fi.

Saidai watakila bajintar da yayi a yanzu ta yi tasiri sosai.

No comments:

Post a Comment