Friday, 29 March 2019

Limaman addinin musulunci sun jewa shugaba Buhari taya murnar cin zabe

A yau,Juma'a ne limamai da manyan malaman addinin musulunci suka kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyarar taya murnar cin zaben da yayi a karo na biyu.


No comments:

Post a Comment