Tuesday, 12 March 2019

Mataimakin gwamnan Kano da mukarrabanshi sun yi addu'ar samun nasara

Mataimakin Gwamnan Kano, Nasiru Gawuna Da Wasu Mukarraban Gwamna Ganduje Ne Suke Addu'ar Samun Nasara Bayan Sanar Da Sake Gudanar Da Zabe A Wasu Sassa Na Kano.


No comments:

Post a Comment