Thursday, 21 March 2019

Nafisa Abdullahi ta bayyana Saurayinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana masoyinta a wata amsa tambayoyi da tayi a shafin ta na sada zumunta a dandalin Twitter.


Nafisar na amsa tambayoyinne daga shafin Kannywoodscene inda aka tambayeta ko tana da saurayi sannan kuma maganar aurenta da ake yi da gaskene?

Ta bayar da amsar cewa, masoyi dai akwaishi, aure kuma yadda ake ta magana Allah yasa da shi dinne.


No comments:

Post a Comment