Monday, 11 March 2019

PDP ta lashe karamar hukumar Nasarawa

Jam'iyyar PDP ta lashe zaben karamar hukumar Nasarawa inda ta samu kuri'u 54,349, yayin da jam'iyyar APC ta samu kuri'u 34,297 a cewar baturen zaben karamar hukumar.
No comments:

Post a Comment