Sunday, 10 March 2019

SAI NA FI BUHARI YAWAN KURI'A>>GANDUJE

"Na yi farin cikin yadda mutane suka fito, musamman mata. Wannan ya kara min karfin gwiwan cewa zanyi nasara a wannan zabe da babban tazara. Ina sa ran samun kuri'u fiye wanda Buhari ya samu makonni biyu da ya gabata."


Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Gandujr


Sarauniya.

No comments:

Post a Comment