Sunday, 10 March 2019

Saraki ya ta ya zababben gwamnan APC a jihar Kwara murnar lashe zabe

Kakakin majalisar dattijai me barin gado, Sanata Bukola Saraki ya taya zababben gwamnan jihar da ya lashe zaben da aka gudanar jiya, Asabar, a cikin sakon da ya fitar ta dandalinshi na sada zumunta yace yana godiya da ban gajiya ga jama'ar jihar Kwara, Musamman 'yan PDP da aka yi harkar zabe dasu.Saraki ya kara da cewa, yana kuma taya zababben gwamna, Abdulsalam Abdulrazak murnar lashe zabe.

No comments:

Post a Comment