Wednesday, 6 March 2019

Sarakunan gargajiya sun jewa shugaba Buhari murnar lashe zabe

Kungiyar sarakunan gargajiya ta Najeriya karkashin jagorancin sarkin musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar na III da Oni of Ife sun jewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyarar taya murnar lashe zabe a karo na biyu.

No comments:

Post a Comment