Pages

Wednesday 27 March 2019

Sau shida Adam A. Zango na aure a asirce


Bayan bayyanar sabuwar budurwar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango wadda ake sa ran nan bada jimawa ba zasu yi aure, shafin Kannywoodscene ya bayyana cewa a baya Adamu ayayi aure sau 6 a asirce.


No comments:

Post a Comment