Wednesday, 6 March 2019

SIYASA BA DA GABA BA: Gwamna Ganduje da Abba Kabir Yusuf sun hadu

'Yan Takarar Gwamnan Kano, Abba Kabir Na Jam'iyyar PDP Da Dakta Ganduje Na Jam'iyyar APC A Yayin Zaman Da Suka Yi A Yau Game Da Zaman Lafiya A Yayin Zabe.
Rariya.

No comments:

Post a Comment