Saturday, 16 March 2019

Ya rasu bayan yaci zabe a Kano

Allah ya yiwa zababben dan majisar taraya, Alhaji Garba Muhammad Butalawa rasuwa.

Kafin rasuwarsa shine ya lashe zaben Dan majalisar tarayya wanda zai wakilci kananan hukumomin Kura, Madobi da Garin Mallam a zauren majalisar wakilai.


Allah ya jikansa ya sa can ta fi nan, amin.
Rariya.


1 comment: