Wednesday, 20 March 2019

'Yan Gandujiyya Sun Yi Wa Singham Zanga-zanga Saboda Zargin Goyon Bayan Kwankwasiyya

Zanga-Zangar Limana da muka yi Yau domin nuna kyamarmu da yanda hukumar yan Sanda ta shiga sabgogin siyasa kuma ta marawa wani bangare baya. Daga fadar Sarki zuwa gidan Gwamnatin jihar Kano.
Salihu Tanko Yakasai.

No comments:

Post a Comment