Friday, 15 March 2019

'Yan kwankwasiyya sunje kasar Saudiyya suna rokon Allah ya basu sa'a

Wannan wasu 'yan kwankwasiyyane a kasa me tsarki inda suka je dakin Allah suna addu'ar Allah ya basu sa'a. Nan gaba kadanne dai, ranar 23 ga watannan na Maris za'a sake zabe a wasu mazabun jihar Kano tsakanin dan takarar Kwankwasiyya, Abba K. Yusuf da gwamna meci, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Dan kallon bidiyon yanda 'yan kwankwasiyyar ke addu'a Danna nan

No comments:

Post a Comment