Monday, 11 March 2019

Yanda masoyan mataimakin gwamnan Kano suka yi murnar sakinshi da 'yansanda suka yi

Wadannan hotunan yanda masoyan mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna da 'yansanda suka kama amma suka sakoshi yau kenan ke murnar sakin nashi.No comments:

Post a Comment