Sunday, 10 March 2019

Zaben Gwamna: Jihohi 4 na Arewa da PDP ke kan gaba

Ma'aikacin gidan watsa labarai na VOAhausa, Sale Shehu Ashaka ya bayyana cewa yana da labarin duk ba a hukunce ba cewa, jam'iyyar adawa ta PDP na kan gaba a jihohin Arewa 4.Jihohin kamar yanda Saleh ya bayyana sune, Adamawa, Bauchi,Kano da Sakkwato.

Koma dai menene, lokaci zai tabbatar.

No comments:

Post a Comment