Sunday, 10 March 2019

Zaben Gwamna: PDP TA LASHE AKWATIN SHEKARAU

Jam'iyyar PDP wadda Abba K. Yusuf na Kwankwasiyya ke wa takarar gwamna a jihar Kano ta lashe mazabar Sanatan Kano ta tsakiya me jiran gado kuma tsohon gwamnan jihar ta Kano, Malam Ibrahim Shekarau a zaben da aka gudanar jiya, Asabar.


Ga sakamakon zaben Akwatin kamar haka:
APC 91 
PDP 143 
PRP 13 


No comments:

Post a Comment