Wednesday, 13 March 2019

Zaka rike baki idan kaga dabarar da wannan mutumin yayi wajan satar Akuya

Wannan wani barawon Akuyane da 'yansanda suka kama a kasar Kenya inda ya fito da wata dabarar sata da ta baiwa mutane da dama mamaki saboda ba'a taba ganin irintaba.Bayan da ya saci kiyar, barawon ya yankata, ya fede ya kuma yi riga da ita sannan ya dora rigarshi akai. Bidiyon yanda ya boye naman akuyar ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda mutane sukaita bayyana mamakinsu.


No comments:

Post a Comment