Monday, 11 March 2019

Zidane ya sake komawa horas da Real Madrid

Tsohon kungiyar Real Madrid,Zinedine Zidane ya sake dawowa a matsayin me horas da kungiyar, watanni tara bayan da yayi ritaya da kanshi.Sky Sport ta tabbatar da cewa Real Madrid ta tabbatar da sake daukar Zidane a matsayin me horas da kungiyarta har zuwa shekarar 2022. A safiyar yaune Madrid ta sallami Santiago Solari inda tace ta gode da gudummuwar da ya bata.

Zidane ne me horaswa na farko da ya taba cin kofin zakarun turai sau 3 a jere

No comments:

Post a Comment