Sunday, 28 April 2019

'A gidan mijina nake son yin Azumin nan idan akwai wandaya shirya ya min magana'


A yayin da Azumin watan Ramadana ke kara karatowa, wata baiwar Allah ta fito ta bayyana bukatarta ta cewa tana so ta yi Azumin bana a dakin mijinta, dan haka idan akwai wanda ya shirya ya mata magana su hadu.


No comments:

Post a Comment