Sunday, 14 April 2019

A karin farko tin bayan dambarwarta da Amina Amal: Hadiza Gabon ta yi magana

A karin farko tun bayan dambarwar data faru tsakanin ta da Amina Amal, Hadiza Gabon ta yi magana a shafinta na Instagram.Hadizar ta saka wannan hoton nata data sha kyau sannan ta rubuta cewa, Allah baya sabon Alkawari.


No comments:

Post a Comment