Monday, 15 April 2019

Abdulamart Me kwashewa ya bayyana dalilin da yasa baya shiri da Adam A. Zango da kuma abinda yasa ake cemai me kwashewa

Tauraron me shirya fina-finan Hausa, Abdulamart Me Kwashewa ya baiwa masoyanshi dama a shafinshi na Instagram su mai duk tambayar da suke so shi kuma zai basu amsa. A cikin tambayoyin da aka mai, wani yace wai me yasa ake ce mai ke kwashewa?Sai yace Nasara.

Wani kuma ya tambayeshi yaushe zai daina Kwashewa?

Sai yace babu rana.

Wani ya tambayeshi me yasa yanzu basa shiri da Adam A. Zango?

Sai yace wannan abune daya shafeshi shi kadai.

Wani kuma ya zargeshi da cewa shi butulune saboda Zango ya mai komai.

Sai yace da jarinshi ya ganshi kuma duk aikin da ya mai yana biyanshi.No comments:

Post a Comment