Monday, 8 April 2019

Ali Nuhu da Lawal Ahmad, Fati K.K sun jewa Alaramma Ahmad Sulaiman jaje

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki tare da abokin aikinshi, Lawal Ahmad sun jewa Alaramma Ahmad Sulaiman jaje bisa satar da masu garkuwa da mutane suka mai a kwanakin baya.
Hakanan itama Fati K.K ta jewa Alaramma jaje.

No comments:

Post a Comment