Monday, 1 April 2019

An kashe mutane a Zamfara amma ba wanda ya damu>>Nasidi Adamu Yahaya


Ma'aikacin BBC, Nasidi Adamu Yahaya ya koka akan yanda yace yanzu kisan da akewa mutane a jihar Zamfara ya zamarwa mutane kamar jiki, an saba, koda anji labarin ba wanda ke nuna damuwa. Yayi wannan magane akan labarin da BBC din ta wallafa da ya ruwaito cewa an kashe mutane 42 a harin 'yan bindiga a jihar.


No comments:

Post a Comment