Tuesday, 30 April 2019

Ango da Amarya: Kalli kayatattun hotunan Adam A. Zango da Amaryarsa

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake tare da Amaryarshi,Safiya da aka daura musu aure kwannannan, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment