Tuesday, 30 April 2019

Anyi Allah wadai da dukan da wani saurayi yawa wata budurwa


Wannan bidiyon wata budurwace da suka yi cece-kuce da wani saurayi ya daddaketa, lamarin ya dauki hankulan mutane sosai a shafin Twitter inda akaita Allah wadai da abinda saurayin yayi.

Kalli bidiyon anan kasa:

No comments:

Post a Comment