Tuesday, 23 April 2019

Auren matasa: Kalli yanda aka kai amarya dakinta

Wannan hoton matasannanne da akawa aure yayin da aka kai Amarya dakinta, auren nasu ya dauki hankula sosai inda akai ta saka musu Albarka. Muna musu fatan Alheri.Ga wasu ra'ayoyin mutane akan wannan lamari:
No comments:

Post a Comment