Saturday, 13 April 2019

Ba zata yiyu ku baro kasashenku ba tunda baku damu da addini ba: Dole mu taka muku birki>>Musa Mai sana'a

Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana'a ya bayyana a cikin jerin wasu bidiyo daya wallafa a shafinshi na Instagram cewa ba zasu lamunci mutane su baro kasarsu tunda basu damu da addini ba su zo nan a kyalesu suna abinda suka ga dama ba.Mai sana'a ya kara da cewa idan babu shugabancin da zai musu magana to su zasu saka kafar wando daya da su.


No comments:

Post a Comment