Sunday, 7 April 2019

Bukola Saraki ya hadu da me sunan @NASS na shafin Twitter

Kakakin majalisar dattijai me barin gado, Sanata Bukola Saraki kenan a wadannan hotunan inda ya hadu da mutuminnan me sunan @NASS a shafin Twitter wanda da dama 'yan Najeriya suke kuskuren kiran sunanshi idan suna so su kira majalisar tarayya.


Asalin sunanshi, Nasser Alsaadi kuma ma'ikacin Aljazerane, sun hadu da Sarakine a birnin Doha na kasar Qatar wajan taron shuwagabannin majalisun kasashen Duniya.
No comments:

Post a Comment