Sunday, 14 April 2019

Dan Shekara 13 Daga Jihar Bauchi Ya Wakilci Nijeriya A Gasar Lissafi A Kasar Thailand

Al-Amin Adamu Gamawa kenan, dan shekara 13 daga Jihar Bauci. Shi ya wakilci Nijeriya a gasar darasin lissafi (Mathematics Quiz) wadda ta gudana a kasar Thailand. Kasashe sama da 70 ne suka fafata a gasar inda Nijeriya ta zo ta 15 a bisa wakilcin Al-Amin Adamu Gamawa wanda hakan ya sa Najeriya ta samu lashe kyautar tagulla (Bronze).
No comments:

Post a Comment