Friday, 12 April 2019

Fadan Ali Nuhu da Adam A. Zango: Ali Nuhu Ubane a Kannywood kuma bin na gaba bin Allah>>Umma Shehu

Tun a farkon lokacin da Adam A. Zango ya zargi yaran Ali Nuhu da zagar mishi mahaifiya sannan ya rama zagin akan Ali Nuhu, Umma Shehu ta fito ta caccaki Adamun akan wannan lamari.


Gadai abinda ta rubuta tun a wancan lokacin me taken daga kin gaskiya sai bata inda tace tunda dai Adamun be ji daga bakin Ali Nuhu ba ya zageshi be kamata ace ya rama zagin akanshi ba:A wannan karin ma bayan da Alin ya maka Adamu a kotu, Umma ta sake fitowa tace wasu na aika mata da sakon cewa tana goyon bayan Ali Nuhu a fadan da ake yi, saidai tace ba haka bane ita tana goyon baya  gaskiyane, Ali Nuhu uba ne a Kannywood kuma ya kamata a bashi wannan girman.

Ga dai abinda ta rubuta kamar haka:


No comments:

Post a Comment