Saturday, 13 April 2019

Galadiman Katsina Mamman Nasir ya Rasu

In na lillahi Waina Ilaihi Raji'un

Allah ya yi wa Hakimin Malumfashi Galadiman Katsina Mai Shari'a Mamman Nasir Rasuwa, Marigayin ya rasu yana da shekaru 90. Ya rasu a asibitin kwararru na gwamnatin Tarayya dake Katsina, bayan fama da gajeruwar rashin lafiya. Kamar yadda wani daga cikin iyalansa ya tabbatar wa RARIYA.


No comments:

Post a Comment