Monday, 1 April 2019

GANDUJE YA HALARCI KARATUN ASHAFA

Mai martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi II tare da Maigirma gwamna Abdullahi Umar Ganduje a masallacin gidan Sarki wajen karatun Ashafa da aka saba gudanarwa a koyaushe don neman zaman lafiyar jihar Kano. 


Hoto: Mohammed Maikatanga
Daga Sa'adatu Baba Ahmad


No comments:

Post a Comment